Ina fatan kuna lafiya, zanyi amfani da wannan damar domin in sanar daku cewa muna shirin gudanar da campaign mai take "Wikipedia Pages Every Wikipedia should have", idan Allah ya yarda. Dan haka muke sanar daku tare da neman shawarar ku.