Majalisar Shi'a ta Australiya (SMCA) a cikin wata bayyananniyar sanarwa ta yi Allah wadai da harin ta'addanci da aka kai wa makarantar "Shama Hedayat" a yankin Dasht-e-Barchi na Kabul, kuma tana nuna goyon bayanta ga iyalan wadanda abin ya shafa, ta bukaci gwamnatin Australiya ta gaggauta tuntuɓar...
