Ma'aikatar lafiya ta Lebanon a cikin sabon ƙididdigarta ta bayyana cewa daga ranar 2 ga Maris zuwa yanzu, an rubuta adadin shahidai 4,346 da raunata 12,301 sakamakon zaluncin Isra’ila.