Ƙungiyar gwagwarmaya ta Kata’ib Hizbullah a Iraki ta sanya sharudda ga duk wani fahimtar juna da gwamnatin Bagadaza don sanya dukkan makamanta ƙarƙashin ikon gwamnati, ciki har da ficewar sojojin Amurka gaba ɗaya daga ƙasar. Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.
