Assalamu alaikum al’ummar Hausa Wikipedia, Ina so na sanar da ku cewa na gabatar da wani proposal a shirin tallafin (Nigeria National Funding Program) domin inganta aikin Hausa Wikiquote wanda yake a Incubator tun a shekarar 2022 amma har yanzu ba a amince da shi a matsayin cikakken Wikimedia...